JANNAH PROJECT
wannan makaranta ta fara wannan project dinne a watn August 2024 domin tallafa ma marayu da marasa karfi don su samu ingantaccen ilimi na addini dana zamani, da kuma samar da ruwan sha da wasu abubuwa ga al-ummah. Mafi karanci Mutum ya bada gudummawar 500 a kowanne wata. Domin bada gudummawa.
Account name: Zad Center
Account Number:5505053538
Bank Name: MONIEPOINT
Domin tuntuba ta whatsapp: +2348034289815